Connect with us

News

INEC ta fara kafe rajistar sunayen masu kaɗa ƙuri’a a faɗin Najeriya

Published

on

DAGA KABIRU BASIRU FULATAN

 

Advertisement

 

 

Advertisement

Hukumar zaɓe a Najeriya ta fara kafe rajistar sunayen masu kaɗa ƙuri’a a faɗin ƙasar yayin da babban zaɓen 2023 ke ƙara ƙaratowa.

 

Advertisement

Independent National Electoral Commission (INEC) ta ce ta ɗauki matakin ne kamar yadda sashe na 9(6) da 199(1) na Dokar Zaɓe ta 2022 suka tanada don ‘yan ƙasa su duba.

Ɗan Sanda, wanda ya ƙi karɓar cin-hancin dala dubu 200 ya samu ƙarin girma

Za a ci gaba da kafe sunayen daga 12 zuwa 18 ga watan Nuwamba.

Advertisement

 

Zuwa yanzu an kafe rajistar a jihohin Sokoto da Oyo da Delta daga cikin jihohin ƙasar 36 – har da birnin Abuja.

Advertisement

 

Alƙaluman farko-farko sun nuna cewa mutum miliyan 90.3 ne suka yi rajistar zaɓen a Najeriya

Advertisement
Advertisements
Advertisement
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Trending