Connect with us

News

A ƙarshe dai Faransa ta amince jirgin ‘yan cirani ya sauka a ƙasar

Published

on

DAGA YASIR SANI ABDULLAHI 

 

Advertisement

 

 

Advertisement

Faransa ta amince jirgin ruwan ceto ɗauke da ‘yan cirani da ya taso daga tekun Mediterranean tsayawa a tashar ruwanta, bayan Italiya ta ki amince wa jirgin.

 

Advertisement

Ministan Harkokin Cikin Gida na Faransa Gerald Darmanin ya ce kin amincewa da Italiya ta yi na tsayawar jirgin rashin imani ne.

Gwamna Ganduje Ya Taya Muhammad Jameel Yusha’u Murna A Matsayin Dan Arewa Na Farko Da Ya Zama Babban Editan Mujallar Siyasar Afirka.

Wakilin BBC ya ce ‘yan ciranin sun shafe kwana suna gararamba a teku, daga bisani Italiya ta amince wa jirgi uku tsayawa a tashar ruwanta.

Advertisement

 

Firaiministar Italiya Georgia Meloni ta ce kalaman ministan cikin gidan Faransa na kin amincewa da ‘yan ciranin rashin tausayi ne.

Advertisement

 

Jirgin na dauke da sama da ‘yan cirani 200 da suka taso daga Libya.

Advertisement
Advertisements
Advertisement
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Trending