DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Babban Manajin Darakta (GMD) na Kamfanin Man Fetur na Najeriya (NNPC Ltd), Mista Mele Kyari, ya ce yana fuskantar barazanar kisa...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Hukumar hana fasa kwauri ta kasa reshen jihar Katsina, kwastam ta kama wasu motoci guda takwas (8) da sauran...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari ya gana da sarkin Ingila Charles na uku a fadar Buckingham da ke birnin London....
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Ƴan sanda sun damke wasu abokai ƴan kungiyar matsafa dake tsafi da kawunan mutane a Ilori Rundunar ‘yan sandan...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Gwamnatin Jihar Neja ta sanar da ranar Alhamis mai zuwa a matsayin ranar da za a gudanar da zaben...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Jami’an rundunar shiyyar Abuja na hukumar yaki da masu yi wa tattalin arzikin kasa zagon kasa EFCC sun kama...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Wani mutum a Karamar Hukumar Minjibir da ke Jihar Kano ya gamu da ajalinsa a sakamakon wani rikici da...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Hukumar zabe mai zaman kanta a Najeriya ta kara tabbatar wa ‘yan kasar cewa ba za a iya yin...
DAGA MUHAMMAD MI ZAHRADDIN Wata kotu ta yanke wa wani matashin lebura hukuncin daurin wata hudu a gidan yari kan satar kwano bakwai...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Shugaban Masu Rinjaye na Majalisar Tarayya, Alhassan Doguwa, ya ce ya san wadanda suka daukin nauyin...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Kamfanin Meta mai mallakin shafukan Facebook da Instagram da kuma WhatsApp, ya bayyana cewa zai rage kashi 13 cikin...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Shugaban Hukumar Yaki Da Yi Wa Tattalin Arzikin Kasa Zagon Kasa (EFCC), Abdulrasheed Bawa a jiya ya ce hukumar ta daukaka kara...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Gwamnan jihar Kaduna Malam Nasir El-Rufai, ya ce tsarin biyan kudin makaranta ga daliban sakandiren jihar da ma’aikatar...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN ’Yan bindiga sun yi garkuwa da kananan yara 20 masu shekaru hudu zuwa 10 a garin Kusherki da ke...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Chelsea ta yi ta ganawa da matashin dan wasan Palmeiras, Endrick amma kuma tana fuskantar gogayya a kan dan Brazil...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Ƙungiyar mata ƴan majalisa ta Najeriya ta yi kiran a naɗa mace a matsayin ministar tsaron Najeriya domin shawo kan...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Wata kotu a Nairobi ta umurci matuƙa jirgin saman Kenyan Airways su koma bakin aiki da ƙarfe shida na...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Rahotanni daga kasar Sin na nuni da cewa, an yanke wa tsohon babban mai ba da shawara kan harkokin siyasa...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Kasashen Amurka da Birtaniya sun tsame Babban Birnin Najeriya, Abuja, daga cikin biranen da ake fargabar yiwuwar kai harin...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Yayin da darajar Naira ke ci gaba da faduwa a kan kudaden waje, a yanzu dai kudin na Najeriya...