DAGA YASIR SANI ABDULLAH Hukumar zabe ta INEC ta yi alkawarin magance barazanar sayen kuri’u a zaɓen 2023. ...
DAGA YASIR SANI ABDULLAH Majalisar Dinkin Duniya ta kebe ranar biyar ga watan Oktoban kowace shekara a matsayin Ranar Malamai ta...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Dan takarar gwamnan Kano na jam’iyyar ADP, Honorabul Shaaban Ibrahim Sharada zai...
DAGA MARYAM BASHIR MUSA Ma’aikatar lafiya ta Uganda ta tabbatar da mutuwar wata ma’akaciyar lafiya, wadda ke aikin allurar hana...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Hukumar kula da ayyukan ‘yan sanda (PSC) ta kori wasu manyan jami’an ‘yan sanda guda bakwai...
DAGA YASIR SANI ABDULLAH Za a ci gaba da wasa na uku-uku a cikin rukuni a gasar Champions League ranar...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Har yanzu dai jam’iyyar APC mai mulki ba ta fara yakin neman zaben...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Gwamnatin jihar Kwara ta saka Dokta Adio Adebowale, wanda ake zargi da yin garkuwa da wasu mata...
DAGA KHADIJA ABDULLAHI MAHMUD Gwamnatin Habasha ta dauki matakin dakatar da bai wa ’yan Najeriya biza bayan sun isa kasar. Masu...
DAGA ISHAQ ISMA’IL ALIYU Kungiyar Maratayi community organization Ta gudanar da tsaffatace Titin unguwar Maratayi Da Kewaye. An gudanar da aikin...
DAGA KHADIJA ABDULLAHI MAHMUD Kakakin Majalisar Dattijai Ahmad Lawal ya tabbatar da cewa Shugaban kasa Muhammad Buhari zai gabatar da...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADINN Wata babbar kotun jihar Kano ta umarci gwamnatin jihar da ta samar da mai tafinta ga...
DAGA MARYAM BASHIR MUSA Kungiyar malaman jai’o’i ta kasa ASUU ta ce yi wa sabbin kungiyoyin kwadago rijista da gwamnati ta...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI An jingine hada-hadar hannayen jarin Tuwita bayan wani rahoto ya bayyana cewa Elon Musk zai...
DAGA YASIR SANI ABDULLAH Ma’aikatar shari’a ta Italiya ta bukaci a mika mata tsohon dan wasan kwallon kafa Robinho daga...
DAGA KHADIJA ABDULLAHI MAHMUD An kashe mutum daya bayan gungun masu damfara ta intanet, wato ’Yan Yahoo-Yahoo sun yi...
DAGA KHADIJA ABDULLAH MUHMD Wasu ‘yan bindiga da ba a san ko su waye ba sun kashe akalla mutum...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Hadaddiyar Kungiyar Dillalan Abinci da Shanu ta Kasa ta haramta lodin fasinjoji a motar daukar shanu zuwa...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Wani magidanci mai shekaru 49, mai suna Baba Idi, ya shiga hannun ƴan sanda a Kano bisa...
DAGA YASIR SANI ABDULLAH Amurka ta jaddada aniyarta ta yaƙi da ta’addanci a Najeriya, da kuma tabbatar da an yi...