Connect with us

Interview

Kungiyar MCO  Ta gudanar da tsaffatace Titin  Dake Karamar hukumar Dawakin tofa

Published

on

DAGA ISHAQ ISMA’IL ALIYU

 

Advertisement

 

 

Advertisement

 

 

Advertisement

Kungiyar Maratayi community organization Ta gudanar da tsaffatace Titin unguwar Maratayi Da Kewaye.

An gudanar da aikin ne a ranar latinin sabida samar da kyautatawa da kuma mutunta al, ummar jankin dan sanin muhimmancin tsaffatar muhalli.

Advertisement

KARFE 10 NA SAFIYAR RANAR JUMMA A, A BUHARI ZAI GABATAR DA KASAFI A ZAUREN MAJALISA

Anasa jawabin yayin gudanar da wannan aiki shugaban kungiyar Yakubu Badamasi Bello yace sunfito wannan aikine domin tsaftace titinsu, ya Kuma yakara da cewa zasuciga da gudanar da wannan aiki ne duk karshen wata, haka-zalika Kuma yakira da sauran Matasa dasu fito domin tallafawa kansu da kansu.

Advertisement

Daga karshe yayiwa wannan unguwa fatan alkhairi da Dawakin tofa Baki daya Suma mazauna unguwar sun yaba da wannan aiki na wannan Kungiya.

Advertisement
Advertisements
Advertisement
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Trending