Connect with us

News

Wata Mata Ta Kashe Saurayinta A Nasarawa

Published

on

Wuka

 

DAGA YASIR SANI ABDULLAH 

Advertisement

 

 

Advertisement

 

 

Advertisement

 

 

Advertisement

An damke wata mata mai shekara 30 kan zargin yin amfani da wuka ta kashe saurayinta a yankin Maraba da ke Jihar Nasarawa.

NNPP ta yi kira da a hukunta Ciyaman ɗin APC da aka kama da katukan zaɓe 300 a Kano

Advertisement

Kakakin ’yan sandan jihar, DSP Ramhan Nansel, ya ce, matar ta kashe saurayin nata ne bayan fada ya kaure a tsakaninsu.

 

Advertisement

 

Ya ce, yanzu, “Tana hannu kuma an kwace wukar da ta yi amfani da ita wajen aikata kisan, bisa umarnin Kwamishinan ’Yan Sandan Jihar Nasarawa, Adesina Soyemi.

Advertisement

 

A cewarsa, sun damke matar ne bayan ta yi danyen aiki a Ungwan Gwari, Karamar Hukumar Karu ta jihar.

Advertisement

 

“An mika ta ga Babban Sashen Binciken Manyan Laifuka da ke Lafia domin zurfafa bincike sannan a gurfanar da ita a gaban kotu domin zama izina ga wasu,” in ji shi.

Advertisement

 

 

Advertisement

 

 

Advertisement

‘AMINIYA

Advertisement
Advertisements
Advertisement
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Trending