Connect with us

News

Labaran karya ne ke kara damalmala harkokin tsaro a Najeriya’

Published

on

DAGA KABIRU BASIRU FULATAN 

 

Advertisement

 

Shugaban Najeriya Muhammad Buhari ya ce labaran kanzon kurege na kara ingiza rikici a Najeriya, kuma sukan kara rura wutar rashin tsaro da yi wa kokarin gwamnati kafar angulu da kuma kara fusata yan kasa, tare da haifar da rashin yarda tsakanin al’umma da gwamnati.

Advertisement

Putin zai kai karar Ukraine Majalisar Dinkin Duniya

Ya bayyana haka ne a ranar Litinin yayin da yake wani taron ilimantarwa na UNESCO game da kafofin yada labarai na duniya wanda zauren matasan Najeriya ke karbar bakunci.

Advertisement

 

Buhari wanda ya samu wakilcin shugaban ma’aikatar fadar shugaban kasa Ibrahim Gambari ya ce, samun bayanan da za a dogara a kansu kullum shi ne ya dda za a samu tsaftatattun bayanai, kuma babu abin da suke yi sai haifar da barazana a cikin al’umma.

Advertisement

 

 

Advertisement
Advertisements
Advertisement
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Trending