Connect with us

Sports

Kenya ta bukaci FIFA ta janye dakatarwar da ta yi mata a harkar tamaula

Published

on

DAGA KABIRU BASIRU FULATAN 

 

Advertisement

 

 

Advertisement

Gwamnatin Kenya ta bukaci hukumar kwallon kafa ta duniya ta janye dakatarwar da ta yi mata daga shiga harkar tamaula.

 

Advertisement

A watan Fabrairu ne FIFA ta dakatar da Kenya saboda zargin karkatar da kudade da ake zargin wasu shugabannin hukumar kwallon kafar kasar da yi.

COP 27: Ambaliyar Ruwa A Najeriya, Da Wasu Ya Zama Wani Bangare Na Abun Tattaunaw

Advertisement

To amma a yanzu gwamnatin ta rubuta wa FIFA cewa ta rusa hukumar ta FKF kamar yadda aka shardanta, a don haka tana bukatar a maido ta harkar tamaula.

 

Advertisement

Dakatarwar da FIFA ta yi wa Kenya ta kawo mata a cikas, bayan da aka hana ta shiga wasannin share fagen zuwa gasar cin kofin Afrika mai zuwa a duka tawagar mata da ta maza.

 

Advertisement

 

 

Advertisement

 

Advertisement
Advertisements
Advertisement
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Trending