Connect with us

Business

Taron Zuba Jari na Afirka ya sanar da zuba jarin dala biliyan 31 a Afirka

Published

on

DAGA KABIRU BASIRU FULATAN 

 

 

 

 

Taron Zuba Jari na Afirka na 2022 ya sanar da zuba jarin dala biliyan 31 a Afirka da zimmar farfado da tattalin arziki da kuma ababen more rayuwa a nahiyar.

Advertisement

 

Taron na kwana uku wanda bankin ci gaban Afirka da masu hulda da shi suka shirya, ya tattaro manyan jagororin gwamnati da hukumomi masu zaman kansu wadanda ke son zuba jari a Afirka.

COP 27: Ambaliyar Ruwa A Najeriya, Da Wasu Ya Zama Wani Bangare Na Abun Tattaunaw

Shugabannin Liberia da Ghana da Tanzania da Habasha da Zimbabwe da kuma Ivory Coast dukkansu sun nuna bkatar jano hankalin masu zuba jari zuwa nahiyar.

 

Hakan kuma na zuwa ne a daidai lokacin da yawancin ƙasashen Afirka ke kokarin farfadowa daga bugun da korona ta yi musu da kuma wahalhalu da biyo bayan mamayar Ukraine da Rasha ta yi, inda suka ce taron wata dama ce garesu na jawo hankalin masu zuba jari.

Advertisement

 

Taron Zuba Jarin na Afirka a taruka uku da suka gabata, sun samu nasarar zuba jari d aya kai dala biliyan 110 zuwa Afirka.

Advertisements
Advertisement
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Trending