Connect with us

News

Kotu ta umarci A.A Zaura ya gurfana a gabanta kan zargin rashawa

Published

on

DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN 

 

Advertisement

 

 

Advertisement

Wata babbar kotu tarayya da ke zamanta a Kano ta umarci ɗan takarar sanata a Kano Ta Tsakiya karkashin inuwar APC, kuma fitaccen ɗan kasuwa, Abdulsalam Abdulkarim-Zaura ya gurfana a gabanta kan zargin rashawar dala miliyan 1.3

 

Advertisement

Hukumar EFCC ce ta shigar da kara kan A.A Zaura bayan an zarge shi da samun kuɗaɗen ta hanyar da ba su dace ba.

Zan Rage Haraji, In Hako danyen mai a Borno —Atiku

Advertisement

Alkalin kotun Muhammad Nasir-Yunusa da ya bukaci Zaura ya gurfana a gabansa a ranar 5 ga watan Disamba, ya bada wannan umarni ne bayan sauraron karar da aka shigar kan dan takarar.

 

Advertisement

BBC ta rawaito cew Alkali Nasir Yunusa ya ce dole ne a ji daga bakin Zaura kafin a dau mataki na gaba.

Advertisement
Advertisements
Advertisement
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Trending