Connect with us

News

Amurka ta jinjina wa Ukraine kan ƙwato Kherson daga sojin Rasha

Published

on

DAGA KABIRU BASIRU FULATAN

 

 

 

Amurka ta jinjina wa Ukraine kan nasarar da ta samu na kwace birnin Kherson daga hannun sojin Rasha da suka mamaye shi tun farkon barkewar yaki tsakanin kasashen biyu a farkon shekarar nan.

 

Advertisement

Mazauna Kherson da gwamnan birnin Vitaliy Kim sun shafe daren Juma’a suna murna da rera wakokin nasara da jinjina wa sojojin kasar.

Sojoji sun kashe ƙasurgumin ɗan fashi a Kaduna

Wakilin BBC ya ce Rasha ta so amfani da Kherson wajen dannawa zuwa tashar ruwan Baƙin Kogi, watakila har zuwa Odessa.

 

“Sai dai rashin yin hakan na nufin Ukraine ta mayar da shi karkashin ikonta,” in ji shi.

Advertisement
Advertisements
Advertisement
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Trending