Connect with us

News

An kama mutum 600 a Chadi saboda ‘shiga zanga-zanga’

Published

on

DAGA KABIRU BASIRU FULATAN

 

Advertisement

 

Hukumomi a Chadi sun ce an kama sama da mutum ɗari shida har da ƙananan yara tare da tasa ƙeyarsu zuwa gidan yari sakamakon zanga-zangar baya-bayan nan da aka yi.

Advertisement

 

Mai gabatar da ƙara ya ce akasarin mutanen sun bayyana gaban kotu.

Advertisement

2023: Kotu Ta Hana ‘Yan Takarar Majalisar APC 16 Yin Takara A Ribas 

Ƙungiyoyin ƴan adawa sun kira gangamin domin tunawa da ranar da sojoji tun farko suka yi alƙawarin miƙa mulki kafin tsawaita wa’adinsu.

Advertisement

 

Kimanin mutum hamsin ne suka mutu, lamarin da ya janyo suka daga ƙasashen duniya.

Advertisement

 

Hukumomi sun ce sojoji da dama sun mutu. Shugaban Chadi, Janar Mahamat Idriss Derby ya zargi masu zanga-zangar da ƙoƙarin iza yaƙin basasa.

Advertisement
Advertisements
Advertisement
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Trending