DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Wasu mutane biyu na hukumar sun iso da wata mota kirar Honda mai launin shudi mai lamba Legas (MUS-...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Mambobin Jam’iyyar Demokrat a Majalisar Wakilan Amurka sun zaɓi Hakeem Jeffries a matsayin sabon shugabansu. Zai karɓi ragama...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Yan sanda a Jihar Enugu sun damke wani boka da ake zargi ya harbe wani da ya nemi...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Gwamnatin Tarayyar Najeriya ta dora alhakin katutun talaucin da ke damun kasar kan gwamnonin jihohi. Karamin Ministan Kasafin...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Majalisar Zartarwa ta Ƙasa ta amince da Dokar Harshe ta Ƙasa wadda ta ba da damar koyar da harshen...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Rundunar ‘yan sandan Jihar Anambra ta tabbatar da cafke wani mutum mai suna Matthew Nwankwo, wanda ake zargin shugaban...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Gwamnatin jihar Kano ta janye dokar da ta hana ƴan adaidaita-sahu bin wasu manyan tituna cikin kwaryar Kano. ...
DAGA MARYAM BASHIR MUSA Wasu matasa sun gudanar da zanga-zanga a kan titin Hadeja Road kusa da Kwanar Dakata don nuna tirjiya...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN BBC ta gano cewa an gabatar da Aminu Muhammad da ake zargi da cin mutuncin matar Shugaban Najeriya, Aisha...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI A kullum madatsa ‘Hackers’ suna bin hanyoyi daban-daban wajen ganin sun yi kutse a mutane. Kutsen kuwa ya hada...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Rahotanni daga kasar China sun ce tsohon Shugaban Kasar, Jiang Zemin, ya rasu. Jiang ya rasu ne...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Kungiyar Likitoci Masu Neman Kwarewa ta Najeriya (NARD) ta ce karancin likitocin da ake fuskanta a kasar ya yi...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Shugaban Faransa Emmanuel Macron ya isa birnin Washington domin tattaunawa da takwaransa Joe Biden. Ana sa ran za...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Dan takarar Gwamnan Jihar Kano na jam’iyyar NNPP a zaben 2023, Abba Kabir Yusuf, wanda aka fi sani da...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN A Larabar nan ne dokar da hukumar kula da zirga zirgar ababen hawa ta jihar Kano wato KAROTA ta...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Masu jiragen sama na kashin kansu a Najeriya sun yanko wa gwamnati sammaci, inda su ke bukatar kotu ta hana...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Uwar Gidan Shugaban Kasa, Aisha Buhari, ta garkame shafinta na Twitter bayan caccakar da take sha kan zargin...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Gwamnatin jihar Kano ta hannun Hukumar kula da Zirga-zirga Ababen Hawa ta jiha KAROTA ta haramta wa matuƙa Baburin...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Masu iya magana sun ce ‘Idan maciji ya sari mutum da zarar ya ga tsumma sai ya yi tsammanin...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Dan takarar gwamnan jihar a karkashin jam’iyyar Action Democratic Party, kuma dan majalisar wakilai mai wakiltar mazabar barni Honorabul...