DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Gwamnan Jihar Legas, Babajide Sanwo-Olu, ya sanar da rage kashi 65 cikin 100 na kudin karatu a jami’o’in jihar....
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Hukumar Lafiya ta Duniya ta ce yawan mace-mace da ake samu sanadiyyar cutar zazzɓin cizon sauro ya ragu...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Tsohon shugaban Najeriya Goodluck Jonathan ya ce ba zai sake tsayawa takarar shugabancin ƙasa ba kasancewar tsayawar za ta...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Bayanan da aka samu daga ƴan’uwa sun ce an sako Oba Clement Omoola Jimoh ne jiya Laraba, inda aka...
DAGA YASIR SANI ABDULLAH Kotu a Guatemala ta yanke wa tsohon shugaban kasar, Otto Perez Molina, da tsohon mataimakinsa Roxana Baldetti, daurin shekara...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Gwamnan Benuwai, Samuel Ortom, ya gayyaci Shugaban Kasa Muhammadu Buhari domin kaddamar da wasu sabbin gine-gine a Gidan Gyaran...
Wani dan dambe ya gamu da ajalinsa a filin dambe, bayan da bayan da abokin karawarsa ya yi masa wawan naushi a haba. Hukumar Shirya...
DAGA YASIR SANI ABDULLAH Dan takarar shugabancin kungiyar daliban Sharada (SHASA) Sen. Abubakar Musa (Alhaji)yace zaiyi kokari wajen ganin an magance matsalar faduwa...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Majalisar yakin neman zaben Kwankwasiyya ta amince da nadin tsohon shugaban hukumar korafe-korafen al’umma da yaki da cin...
DAGA YASIR SANI ABDULLAH Babbar jami’ar Birtaniya a Najeriya, Catriona Liang ce ta bayyana hakan a ranar Laraba Gwamnatin Birtaniya ta...
DAGA MUSLIM YUNUS ABDULLAH Rundunar sojin saman Najeriya na ci gaba da kai hare-hare kan sansanonin ‘yan bindiga da aka gano da...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Ma’aikatar shari’a ta Afirka ta Kudu ta tabbatar cewa an saki mutumin da ya kashe Chris Hani, jarumin da...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Kyaftin din tawagar kungiyar kwallon kafar Belgium Eden Harzard a hukumance ya bayyana murabus din sa daga yiwa kasar sa...
Majalisar Dokokin Kasar Peru ta tsige Pedro Castillo daga Shugabancin Kasar don ya fuskanci shari’a. ’Yan Majalisar dai sun amince da tsige shin ne da...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Dubban masu gidajen burodi sun fara yajin aiki a Tunisiya saboda gazawar gwamnati na biyan kuɗin tallafi cikin sama...
DAGA YASIN SANI ABDULLAHI Hukumar tattara haraji ta kasa nigeria Mai suna federal inland revenue service,FIRS , ta yayi taran wayar da...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Rundunar ‘Yan sandan Babban Birnin Tarayya Abuja, ta bukaci a kwantar da hankali yayin da ta ke gudanar da...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN ’Yan sanda a Jamus sun kama mutum 25 a fadin kasar da ake zargi da kasancewa mambobi da kuma...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Wasu ƴan majalisar dattijan Najeriya sun nuna fargaba game da matakin babban bankin ƙasar na taƙaita kuɗin da al’umma...
Dan takarar jam’iyyar All Progressives congres (APC ) mai wakiltar mazabar Kano ta tsakiya, Abdussalam Abdulkarim Zaura, yana fuskantar shari’a a babban kotun tarayya...