Connect with us

News

FIRS tayi taron wayar da kan kungiyoye masu zaman kansu muhinmancin bayan haraji

Published

on

DAGA YASIN SANI ABDULLAHI

 

Advertisement

 

 

Advertisement

 

Hukumar tattara haraji ta kasa nigeria Mai suna  federal inland revenue service,FIRS , ta yayi taran wayar da kan kungiyoyi game da biyan kudaden haraji na kasa sabida hankan na mutukar muhinmancin wajan kawo cigaban kasa baki daya

Advertisement

 

Taron ya gudana ne a ranar laraba a Milton pack dake jahar kano inda kungiyoyi musu zaman kankasu suka halarci taron

Advertisement

 

Yan Sanda Sun Bukaci A Kwantar Da Hankali Bayan Harin ‘Yan Bindiga A Abuja  

Taron ya mayar da hankali ne wayan muhinmancin bayan haraji da ga kungiyoyi masu zaman kansu da kuma yan kasuwa.

Advertisement

 

Hukumar tace indan mutum yabiya haraji naira 1000 hankan zaibada damar samar da ayyukan more rayuwa ga al, ummar kasa baki daya

Advertisement

 

 

Advertisement

 

 

Advertisement

Hukumar zatayi amfani da kungiyoyinne Dan su  wayar da kan Al,umma mahimmancin biyan haraji ga gwamnatin tarayyar.

 

Advertisement

An wayar da kan Al,umma ne game da wasu abubuwan da Basu sani game da haraji da Kuma irin lokutan da ake biyan harajin

 

Advertisement

 

Jaridar indaranka ta rawaito cewa mahalar ta taron sun nuna jin dadin su gamida yanda hukamar tattara haraji ta kasa ta mayar da hankali wajan samar kudadin shaga.

Advertisement

 

Wani daga cikin mahalar ta taron yabaiyana muna cewa baza suyi kasa a gowa ba wayan nunawa mutane da yan kasuwa da wasu kungiyoyi Muhinmancin bayan hajari ga yan kasa baki daya

Advertisement

 

 

Advertisement

Daga karshe hukumar tattara haraji kasa tayi kira ga al, ummar da su danga biyan haraji dan samar da kudadin shaga ga Gwamnatin tarayya

 

Advertisement

 

 

Advertisement

 

Advertisement
Advertisements
Advertisement
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Trending