Connect with us

News

Kotu ta yanke wa tsohon shugaban Guatemala hukuncin ɗauri

Published

on

Otto Perez Molina

DAGA YASIR SANI ABDULLAH 

 

Advertisement

 

 

Advertisement

Kotu a Guatemala ta yanke wa tsohon shugaban kasar, Otto Perez Molina, da tsohon mataimakinsa Roxana Baldetti, daurin shekara 16 a gidan kaso.

 

Advertisement

Kotu ta samu mutanen biyu da laifin cin hanci da rashawa, ta hanyar halasta kuɗaɗen haram, da karbar rashawar miliyoyin daloli a hannun kamfanonin da suke bai wa kwangiloli da kauce wa biyan haraji da kuɗin fito.

Gwamnan PDP Ya Gayyaci Shugaban Kasa Buhari Kaddamar Da Ayyukansa

BBC ta rawaito cewa A shekarar 2012 ne aka zaɓi Mr Perez, shugaban Guatemala, amma an tilasta masa murabus a shekarar 2015, lokacin da bayanai suka fito kan wasu gagaruman danbarwar rashawa da aka yi wa laƙabi da “La Linea”.

Advertisement

 

Ƴan ƙasar sun kwashe watanni suna zanga-zanga kan danbarwar.

Advertisement
Advertisements
Advertisement
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Trending