Connect with us

News

Gwamnatin jihar Kano ta haramta wa Yan Adaidaita Sahun bin manyan Titunan jihar Kano

Published

on

DAGA KABIRU BASIRU FULATAN 

 

Advertisement

 

 

Advertisement

Gwamnatin jihar Kano ta hannun Hukumar kula da Zirga-zirga Ababen Hawa ta jiha KAROTA ta haramta wa matuƙa Baburin Adaidaita Sahu min manyan titunan jihar nan daga  Laraba 30 ga watan Nuwamba, 2022.

 

Advertisement

Gwamnatin ta ɗauki matakin ne bayan da ta  samar da manyan motocin da za su dinga ɗaukar al’umma a titinan da aka haramtawa yan Adaidaita Sahun

 

Advertisement

‘Yan Siyasa Da Masu Zabe: Wane Gauta Ne Ba Ja Ba?

A wata sanarwa da kakakin Hukumar kula da Zirga-zirga Ababen Hawa ta jiha KAROTA Nabilusi Abubakar Kofar Nai’sa yaraba manema labarai

 

Advertisement

Sanarwar ta bayyana cewa an haramta wa Direbobin Baburin Adaidaita Sahun bin titinan  Amadu Bello By Munduɓawa zuwa Gazawa da titin Tal’udu zuwa Gwarzo

 

Advertisement

Gwamnatin ta bayyana cewa ta tanadi manyan motocin sufuri domin sauƙaƙawa al’umma bin waɗannan hanyoyi

 

Advertisement

Sanarwar ta ƙara da cewa za ta sanar da ranar da matuƙa Adaidaita Sahun za su daina bin wasu manyan titinan da zarar gwamnatin ta samar da Ababen hawan da al’umma za su yi amfani da su a waɗannan hanyoyi.

 

Advertisement

 

 

Advertisement
Advertisements
Advertisement
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Trending