Connect with us

News

An kama ‘Mai Unguwa’ da ke hada baki da ‘yan bindiga a Katsina

Published

on

DAGA YASIR SANI ABDULLAHI 

 

Advertisement

 

 

Advertisement

An kama ‘Mai UngAn kama Mai Unguwa da ke hada baki da yan bindiga a Katsina

 

Advertisement

Rundunar ‘yan sandan jihar Katsina ta kama Mai Unguwar kauyen Gobirau da ke karamar hukumar Faskari bisa zargin hada baki da ‘yan ta’adda.

 

Advertisement

Kakakin rundunar ‘yan sandan, SP Gambo Isah ne ya gabatar da Mai Unguwar kauyen a gaban manema labarai a ranar Juma’a tare da karin wasu wadanda ake zargi.

 

Advertisement

A cewarsa, sauran wadanda ake zargin sun hada da ’yan fashi da makami da wata mata da ake zargi da kashe dan kishiyarta ta hanyar jefa shi cikin rijiya.uwa’ da ke hada baki da ‘yan bindiga a Katsina

Advertisement
Advertisements
Advertisement
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Trending