Connect with us

News

Wata mata ta fille kan danta dan wata 11

Published

on

DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN 

 

Advertisement

 

 

Advertisement

An kama wata mai suna Blessing bisa zargin ta da kashe danta dan wata 11 a kauyen Ugep, da ke karamar hukumar Yakurr na jihar Cross River.

 

Advertisement

Jaridar PUNCH ta ce jami’an ‘yan sanda sun isa wurin da lamarin ya faru ne daidai lokacin da matasa ke kokarin lakada wa matar duka.

Mutum 61 Suka Mutu A Hatsarin mota A Borno —Hukuma

Lokacin da ya tabbatar da faruwar lamarin, mai magana da yawun rundunar ‘yan sanda a jihar, SP Irene Ugbo ya ce yanzu haka matar tana hannun hukuma.

Advertisement

 

Ugbo ya kara da cewa “ana ci gaba da bincike domin gano dalilin da ya sa ta yanka yaron, amma labarin da muka samu shi ne tana da tabin hankali.”

Advertisement
Advertisements
Advertisement
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Trending