Connect with us

News

Karancin Istiqfari ne Yasa Al,umma cikin kuncin rayuwa…. ~malam Mai Anwaru 

Published

on

DAGA YASIR SANI ABDULLAHI 

 

 

 

Babban limamin masallacin ma,ahadul Anwaru dake Unguwar Tudun Yola malam Abdulkadir  Shehu Mai Anuwaru  yace duk wani Hali da Al,umma suke ciki ya ta, allaka ne da rashin Yin istiqfari

 

Advertisement

Malamin ya bayyana hakanne lokacin da yake zantawa da wakilin indaranka a nan Kano

Babu abin da zai hana mu taimaka wa Ukraine – Sifaniya

Mai anwaru yace duk halin da ake ciki na rashin tsaro da kuncin rayuwa da rashin yalwa da rashin nutsuwa yace ba shakka da za,a ga abin mamaki

 

Babu abinda yake fatattakar sabo Kuma yake maganin sabo irin istiqfari musamman idan aka shiga Wani Hali na matsi ko kuma musiba a rayuwa cewar malamin

 

Malamin ya bada musali da irin rayuwar manzon Allah S A W yake cewa annabin Allah ma da baitabayin sabo ba Kuma bashida San zuciya Amma kullum kafin rana ta fadi sai yayi istiqfari sau dari 100

Advertisement

 

 

Tom ya kamata ace Dan Adam shikuma da yake da laifuffuka da yawa a gurin Allah ya runga istiqfari sau 1000 Koda lokaci bayan lokaci ne a rana

Advertisements
Advertisement
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Trending