Connect with us

News

Kotu Ta Ci Maigadi Tarar N530,000 Kan Satar Na’urar Dumama Ruwa

Published

on

DAGA KABIRU BASIRU FULATAN 

 

Advertisement

 

 

Advertisement

Wata kotu a Abuja ta yanke wa wani maigadi hukuncin daurin wata uku a kurkuku tare da biyan diyyar N530,000 kan sace wa ubangidansa na’urar dumama ruwa.

 

Advertisement

Kotun da ke zamana yankin Dei-Dei ta kuma umarci maigadin ya biyan diyyar N530,000 ne ga ubangidan nasa.

Miji Ya Hallaka Matarsa A Kan Ruwan Sha

 

Advertisement

Da yake yanke hukucin za aman koun na ranar Laraba, alkalin kotun, Saminu Suleiman ya kuma bai wa maigadin zabin biyan tarar N30,000 ko zaman gidan yari.

 

Advertisement

Aminiya ta rawaito Cewa Tun farko, lauyan mai gabatar da kara, Mista Olanipekun Babajide, ya shaida wa kotun cewa har da katifa maigadin ya hada ya sace.

 

Advertisement

 

Ya kara da cewa wanda ake zargin ya hada kayan da a sace sannan ya sayar a kan N19,000 kuma ya amsa laifinsa a yayin binciken ’yan sanda.

Advertisement
Advertisements
Advertisement
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Trending