Babbar Kotun Tarayya da ke Abuja ta ɗage shari’ar tsohon gwamnan Jihar Kaduna, Nasir El-Rufai, zuwa ranar 22 ga watan Satumba. El-Rufai, wanda ke fuskantar tuhume-tuhume...
Babbar Kotun Tarayya da ke Abuja ta umarci a tsare ɗan siyasa kuma tsohon ɗan takarar shugaban ƙasa na jam’iyyar AAC, Omoyele Sowore, a gidan gyaran...
Jam’iyyar African Democratic Congress (ADC) ta yi Allah-wadai da wani hukuncin da ake zargin Babbar Kotun Tarayya da ke Abuja ta yanke na neman cireta daga...
Wasu mazauna yankin Gafan da ke Karamar Hukumar Bunkure a Jihar Kano sun shigar da kara a Babbar Kotun Jihar Kano, suna zargin Sarkin Rano da...
Kotu ta ƙwace filaye Masu darajar biliyoyin naira da aka ware domin aikin rukunin gidajen Goodluck Jonathan Legacy Model Housing Estate zuwa Gwamnatin tarayya. Kotun tarayya...
Kotu ta yanke wa wani mutum hukuncin kisa kan zagin Shugaban Tunisiya Kais Saied da kuma yada farfaganda kan tsaro. Mutumin da hukumomin Tunisiya suka sakaye...
Wasu lauyoyin gwamnatin Kano da suka nemi a sakaya sunan su sun koka bisa yadda suka zargi kwamishinan shari’a da mayar musu da aiki baya, tare...
Wata Kotu da ke sauraron ƙararrakin yara da laifukan mata a Awka, dake jihar Anambra, ta bada umarnin tsare wani likita mai shekaru 72 da wasu...
Wata kotun majistare da ke Kano ta tura wani matashi mai suna Salmanu Yakubu gidan gyaran hali, bayan da aka gurfanar da shi bisa zargin mallakar...
Kotun Ɗaukaka Ƙara da ke Abuja ta kori ƙorafe-ƙorafen da Shugaban Majalisar Dattawa, Sanata Godswill Akpabio, ya shigar dangane da dakatar da Sanata Natasha Akpoti-Uduaghan daga...
Babbar Kotun Jihar Ekiti da ke zamanta a Ado-Ekiti, ta yanke wa wani magidanci mai shekaru 56 hukuncin daurin rai-da-rai bisa samunsa da laifin yi wa...
Wata kotu a Amurka ta dakatar da matakin Shugaban Amurka, Donald Trump, na hana Jami’ar Harvard daukar dalibai daga kasashen waje. Alkalin kotun gunduma, Allison Burroughs,...
Babbar Kotun Jihar Kano ta yanke hukuncin cewa matakin da gwamnatin jihar ta dauka na kwace fili da rushe ginin asibitin zamani da kamfanin Tiamin Multi...
Babbar Kotun Tarayya da ke Jos, jihar Filato, ta yanke wa wasu ’yan kasar China huɗu hukuncin zaman gidan kaso na shekara biyar kowannensu, bisa laifin...
Wata kotun shari’ar Musulunci da ke Kofar Kudu a jihar Kano, ƙarƙashin jagorancin Mai Shari’a Shamsuddeen Ado Abdullahi Unguwar Gini, ta tura wasu matasa biyu gidan...
Tsohon alkalin Babban Kotun Jihar Kano, Mai Shari’a Wada Umar Rano, ya rasu yana da shekaru 75 a duniya, bayan fama da jinya mai tsawo. Marigayin...
Kotun Shari’a dake Kano ta yanke wa wani matashi mai shekaru 29, Abduljabar Nura, hukuncin zaman gidan gyaran hali bayan an kama shi da laifin...
A wani lamari da ba kasafai ake samu ba, wani lauya mai zaman kansa, Barista Isa Hassan Na Laraba, ya maka wani alƙali a gaban...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI An gurfanar da wasu matasa biyu, Habeeb Akinbolu mai shekaru 40 da Daniel Akinola mai shekaru 45 a gaban kotun majistare da...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Babbar kotun tarayya da ke Abuja ta bayar da beli na Naira miliyan 10 ga Olamide Thomas, wata yar gwagwarmaya da ake...