Kotu ta yanke wa wani mutum hukuncin kisa ta hanyar rataya sakamakon kama shi da laifin kashe maƙwafcinsa Wata babbar kotun jihar Ekiti dake zama...
Fitaccen mawakin siyasar nan da ke Jihar Kano, Dauda Adamu Kahutu (Rarara) ya bukaci Babbar Kotun Shari’ar Musulunci da ta yi watsi da karar...
Babban Kotun Jihar Kano mai lamba biyu ta yanke wa wasu mutum biyu hukuncin kisa ta hanyar rataya bayan ta same su da laifin...
Wata kotun Majasteri da ke da zama a gidan Murtala a birnin Kano, ta umarci wani mutum mai suna Isyaku Shu’aibu, mazaunin unguwar Ja’en da...
Kotu a jihar Jigawa ta zartas da hukuncin kisa ta hanyar rataya kan wasu mutane 3 da aka samu da aikata muggan laifuka ciki har da...
Wata kotu a Birtaniya ta samu ɗan majalisar dattijan Najeriya, Ike Ekweremadu da matarsa da laifin yunkurin safarar sassan ɗan adam. Shari’ar ta shafi dauko wani...
Wasu ’yan bindiga sun kone wata babbar kotu a yankin Owutu-Edda da ke Karamar Hukumar Afikpo ta Kudu a Jihar Ebonyi. An...
Wata mata mai shekara 43 ta gurfana a gaban kotu bisa zargin ta da cin zarafin wani dan sanda ta hanyar gantsara mata...
Wata da ke zamanta a yankin Gwagwalada a Abuja, ta tsare wasu makiyaya biyu da suka amsa laifin yin garkuwa da wata mata tare da yi...
Jam’iyyar APC mai mulki ta yi raddi ga dan takarar shugaban kasa na Jam’iyyar PDP, Atiku Abubakar, kan zanga-zangar da ya jagoranci wasu jiga-jigan jam’iyyar wajen neman...
Wata kotu a Amurka ta yanke wa wani matashi farar fata hukuncin ɗaurin rai da rai ,ba tare da afuwa ba game da kisan baƙar fata...
Kotu ta bayar da belin wata ‘yar fim, Oluwadarasimi Omoseyin a kan kudi naira miliyan 5, a kan tuhumar ta da laifin cin zarafin...
An kashe mutum hudu ciki har da mace mai shayarwa, tare da kona akalla bankuna hudu a rikicin da ya barke kan karancin sabbin...
Kotun Koli ta dage sauraron karar da wasu Gwamnoni suka shigar kan canjin kudin da Babban Bankin Najeriya (CBN) ya yi zuwa ranar...
A yau Laraba ne ake sa ran kotun ƙolin Najeriya za ta saurari dukkanin ɓangarori a ƙarar da wasu gwamnonin johohi suka shigar domin...
Wata Babbar Kotu da ke zamanta a Ikeja, Jihar Legas, ta yanke wa wani malamin makaranta hukuncin daurin rai-da-rai bayan da ta kama shi da...
Kotun Masana’antu ta Ƙasa da ke zamanta a Kano, a yau Litinin ta umurci gwamnatin jihar Kano da ta yi biyayya ga halin da...
Wasu ‘yan bindiga sun kone Babbar Kotun Oguta da ke Karamar Hukumar Oguta a Jihar Imo. Harin wanda ya faru a daren ranar Lahadi,...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Rundunar ’Yan Sandan Jihar Enugu ta kama wata mata kan zargin ta da sayar da katin zabe a maimakon raba su...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Kotun Ƙolin Najeriya ta dakatar da gamnatin tarayya daga aiwatar da wa’adin amfani da tsoffin takardun kuɗin...