DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Babbar Kotun tarayya mai zamanta a kano karkashin jagorancin mai sharia Simon Amobeda ta rushe shugabancin hukumar zabe ta jahar kano bisa...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Master Chinaemere Opara ya maka ma’aikatar ilimi ta tarayya da hukumar shirya jarabawar shiga jami’o’i ta kasa (JAMB) da kuma hukumar kula...
DAGA NUSAIBA ABDULLAHI TUKUNTAWA An gurfanar da wani matashi mai suna Adamu Mainasara, a kotun Majistri mai lamba 4. dake unguwar Gyadi-Gyadi, a birnin Kano, inda...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Babbar kotun tarayya da ke zamanta a Abuja, ta haramtawa Hukumar Kula da Lafiyar Ababen Hawa ta VIO, ta daina kamawa da...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Wata Kotu Shari’a a Kaduna, a ranar Laraba, ta bayar da umarnin tsare wani Musa Hussaini na tsawon awanni domin ya yi...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Hukumar da ke kula da harkokin shari’a ta jihar Kano ta dauki matakin ladabtarwa a kan wasu alkalai hudu da kuma magatakardar...
DAGA NUSAIBA ABDULLAHI TUKUNTAWA Wata babbar kotu a birnin Fatakwal na jihar Rivers ta hana mambobin majalisar dokokin jihar 25 ayyana kansu a matsayin ‘yan majalisar...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Babbar Kotun Tarayya da ke Abuja, ta umurci Kamfanin hada-hadar kudi Binance da ya bai wa Hukumar Yaki da Cin Hanci da...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Wata babbar kotun tarayya a Najeriya ta yi watsi da daukaka karar bukatar sako bayanan kadarorin tsofaffin shugabannin Najeriya, da suka hada...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Gwamnatin Jihar Kano ta ce ba za ta yi katsalandan a cikin shari’ar da ake yi wa fitacciyar ƴar Tiktok din nan...
DAGA UMAR IBRAHIM HOTORO Wata Babbar Kotun Jihar Nasarawa dake zamanta a Doma ta dakatar da Kotun Majistire ta 1 dake Lafia daga ci gaba da...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Kotun majistire mai 32, dake zaman ta a unguwar Norman’Sland Kano, karkashin jagorancin mai shari’a Abdul’aziz Habib, ta bayar da belin dan...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Kotun koli ta tabbatar da hukuncin shekaru biyar da aka yankewa tsohon dan majalisar wakilai, Farouk Lawan, bisa samunsa da laifin...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Babbar Kotun Jihar Kano mai lamba 1 da ke Sakatariyar Audu Bako, ta yanke wa wasu ’yan bijilanti biyar hukuncin kisa ta...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Babbar Kotun Majistare da ke Kano ta tsare fitaccen dan siyasar nan, Abdulmajid Dan Bilki Kwamanda kan kalaman batanci da ya...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI An kama babban ɗan’adawar nan na jihar Kano Danbilki Kwamanda tare da tasa keyarsa zuwa gidan yari. Jaridar Inda Ranka ta ruwaito...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Yanzu haka dai tsohon gwamnan babban bankin Najeriya CBN Godwin Emefiele ya gurfana a gaban kotu domin neman a sauya masa...
DAGA NUSAIBA ABDULLAHI TUKUNTAWA An gurfanar da wasu ma’aurata kan zargin sace budurwa a Karamar Hukumar Tudun Wada da ke Jihar Kano. Mata da mijin...
DAGA MUSLIM YUNUS ABDULLAHI An gurfanar da wata mata mai suna A’isha Ibrahim Hadejia, mai shekaru 38 a duniya, wadda ake tuhuma da wasu mutane biyu...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Wata kotu dake zamanta a Dei-Dei dake Abuja, ta tura wani matashi mai suna Felix Adams zuwa gidan kurkuku har tsawon...