Connect with us

News

Kotu Ta Rushe Shugabannin Hukumar Zaben Kano Kwanaki 4 Gabanin Zaben Kananun Hukumomin Jihar.

Published

on

DAGA YASIR SANI ABDULLAHI

Babbar Kotun tarayya mai zamanta a kano karkashin jagorancin mai sharia Simon Amobeda ta rushe shugabancin hukumar zabe ta jahar kano bisa dogaro da hujjojin da áká gabatar mata na rashin cancantarsu kasancewarsu yan siyasa kuma suna dauke da katin Jam iyyar NNPP

Advertisement

Cikin wata kara wadda Hon Aminu Tiga da Jam iyyar APC suka shigar suna rokon kotun da ta rushe

Cutar Mashako Da Kwalara Na Ci Gaba Da haifar da babbar illa ga rayuwar al’umma —Dr Labaran

Kotun ta kuma umarci jami,án tsaro da. Su kauracewa zabe

Advertisement

Án kuma umarci hukumar zabe ta kasa da kada su bayar da kayan zabenen su.

 

Advertisement

 

 

Advertisement
Advertisements
Advertisement
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Trending