DAGA ABDULRASHEED MUHAMMAD RABIU A yau ne kotun Ƙolin Najeriya za ta yanke hukunci game da rikicin takarar kujerar sanatan Yobe ta arewa na...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Kotu ta ba da umarnin tsare Shugaban Jam’iyyar APC na Jihar Kano, Abdullahi Abbas, da kuma gurfanar da shi...
DAGA MARYAM BASHIR MUSA A ranar Larabar da ta gabata ne rundunar ‘yan sandan ta gurfanar da wani mutum mai suna Edmund Uzoma...
DAGA MARYAM JAMILU BABA Wata kotun majistiri dake zamanata a unguwar gyadi-gyadi Kano ta bayar da belin wasu Alkalai da kuma ma’aikatan kotun shari’ar addinin musulinci...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI An cafke wani matashi a daidai lokacin da yake kokarin sace janareta a wata kotu a yankin Karamar...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Wani dan kasuwa a Abuja ya maka matarsa a gaban kotu sakamakon zarginta da auren wani mutum a boye alhali...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Wata Kotun Shari’ar Musulunci da ke Jihar Kano, ta bayar da umarnin yi wa wani matashi mai suna Alkasim Murtala...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Kotun sauraren kararrakin zaɓe ta ayyana Oyetola a matsayin wanda ya lashe zaɓen gwamnan Jihar Osun wanda aka gudanar...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Kotun hukunta laifukan lalata da maza da mata a Jihar Legas ta yanke wa wani malamin Islamiyya, Adam Farouk,...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Kotun Majistare mai zamanta a Ikeja, Jihar Legas, ta daure wani matashi shekara hudu da rabi a gidan yari...
DAGA MARYAM BASHIR MUSA Wata Kotun Majistare mai lamba 14 ta aike da wasu alkalai da ma’aikatan Hukumar Shari’a gidan gyaran hali saboda zarginsu...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Wata babbar kotu mai zamanta a Awka, babban birnin Jihar Anambra, ta ci tarar Rundunar ‘Yan Sandan Najeriya Naira miliyan...
DAGA MARYAM BASHIR MUSA Shugabar Kotunan Daukaka Kara ta Kasa Mai Shari’a Monica Dongban-Mensem, ta ce tarin matsalolin da matakan gudanar da zaben Najeriya...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Wata kotun majistare da ke Legas ta ba da umarnin tsare wasu matasa biyu da suka yi barazanar yada...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Wata kotu a Jihar Kaduna ta ba da umarnin tsare matashi gidan gyaran hali kan zargin yi wa ’yar...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Wata kotu a Abuja ta yanke wa wani maigadi hukuncin daurin wata uku a kurkuku tare da biyan diyyar...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Kotun Lardi ta Daya da ke Birnin Tarayya Abuja, ta ba da umarnin tsare wani fasto a gidan gyara...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN An gurfanar da wani magidanci a gaban wata Kotun Majistare mai zamanta a Abeokuta, babban birnin Jihar Ogun, kan...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Wata Kotun Majistare da ke Ota a Jihar Ogun, ta yanke wa wani mutum mai suna Adungba Taiwo mai...
DAGA MARYAM BASHIR MUSA Jam’iyyar PDP ta sake ayyana Alhaji Dauda Lawal Dare a matsayin dan takararta na Gwamnan Jihar...