Matasan masu shekaru 23 ana tuhumar su ne da laifin daukar makwabciyarsu hoto tsirara ba tare da saninta ba, sannan suka bukaci ta ba su N200,000 ko su yada ta a kafafen sada zumunta.
Tarayyar Turai ta sanya takunkumi kan mutanen da ke da hannu a rikicin gabashin Kongo
Sai dai aminiya ta rawaito cewa wadanda ake tuhumar sun musanta zargin, kuma Alkalin kotun, Misis B. O. Osunsanmi, ta ba su beli kan N3000,000, da masu tsaya musu da suka mallaki makamancin kudin.
Daga nan ta dage sauraron shai’ar zuwa ranar 6 ga watan Fabrairun shekarar 2023.
