DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Wata kwakkwarar majiyar tsaro ta shaida wa jaridar Aminiya a Kotun da za ta yanke hukunci kan zaben gwamnan Kano cewa...
DAGA MUHAMMAD ZAHRADDIN A yau Laraba Kotun Sauraren Kararrakin Zabe za ta yanke hukunci kan zaben gwamnan jihar Kano na 2023. Jam’iyyar APC wadda tsohon Mataimakin...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Sama da kwanaki 100 bayan rantsar da majalisar tarayya ta 10, aƙalla ‘yan majalisar wakilai 25 da Sanatoci 5 Kotu ta...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Kotun sauraren kararrakin zabe da ke zamanta a jihar Gombe, a ranar Talata, ta soke nasarar da kakakin majalisar dokokin jihar...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Ƙungiyar kare haƙƙin ƴan ƙasa da tabbatar da shugabanci na gari a Najeriya ‘SERAP’ ta kai ƙarar shugaba Bola Tinubu kotu...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Kwamishinan ‘yan sandan jihar Kano, Mohammed Usaini Gumel, a ranar Alhamis, ya gayyaci shugabannin jam’iyyar NNPP da na APC, a wani taron...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Wata kotun shari’a a jihar Kano a ranar Talata ta bayar da umarnin tsare wani matashi dan shekara 29, a gidan gyaran...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Kotun sauraren kararrakin zaben yan majalisar tarayya dana jiha da ke zamanta a Kano, ta tabbatar da cewa Umar Datti Kura...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Shugaban kasa Bola Ahmad Tinubu, Bai damu da yadda zata kaya a hukuncin da kotun sauraren kararrakin zaben shugaban kasa zata yanke...
DAGA AISHA MUHAMMAD Wata mata mai suna Furera Abubakar mai shekaru 24 a duniya ta kashe dan kishiyarta dan kimanin kwanaki hudu a duniya a kauyen...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI. Jam’iyyar APC reshen jihar Kano tayi kira ga mambobinta da su tashi tsaye domin kare dimokradiyya da bangaren shari’a yayinda Jam’iyyar NNPP...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN. Gwamnatin jihar Kano ta bayyana damuwarta kan korafin da shugabar kotun sauraron kararrakin zabe ta ‘yan majalisar dokokin a Kano, Mai...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN. Hukumar tsaro ta DSS ta janye zargin mallakar haramtattun makamai da take wa dakataccen Gwamnan Babban Bankin Najeriya (CBN), Godwin Emefiele, sannan...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Jam’iyyar APC ta rufe gabatar da shaidu a gaban Kotun sauraran karar zaben gwamnan Kano da shaidu 32 Yayin zaman Kotun...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Hukumar tsaro ta farin kaya (DSS) ta gurfanar da tsohon gwamnan babban bankin Najeriya (CBN), Godwin Emefiele, a kotu. Wannan dai...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Lauya mai zaman kansa a Jihar Kano Barrister Abba Hikima Fagge ya bayyana cewa umarnin da kotu ta bayar na dakatar da...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Wata babbar kotun tarayya da ke Abuja, a ranar Talata, ta dakatar da gwamnan jihar Kano,Abba Yusuf, da kuma babban lauyan...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHARADDEEN Babbar Kotun Tarayya da ke Jihar Kano ta dakatar da daukar mataki kan Shugaban Masu Rinjaye na Majalisar Wakilai, Alhassan Ado...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Kotu ta bayar da belin malamin Musuluncin nan, Dokta Idris Abdulaziz Dutsen Tanshi, wanda ake zargi da furta miyagun kalamai ga...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Wata Babbar Kotu da ke Ekiti ta yanke hukunci kisa ta hanyar rataya kan mutane uku da ta samu da laifukan...