Connect with us

News

BREAKING NEWS:Hukumar DSS ta gurfanar da Emefiele a Kotu

Published

on

Advertisements
WhatsApp Image 2026 10 20 at 1.48.05 PM

DAGA KABIRU BASIRU FULATAN

 

Hukumar tsaro ta farin kaya (DSS) ta gurfanar da tsohon gwamnan babban bankin Najeriya (CBN), Godwin Emefiele, a kotu.

Wannan dai ya biyo bayan umarnin wata babbar kotun a Abuja a ranar Alhamis, 13 ga watan Yuli, 2023 cewa a gurfanar da Emefiele gaban kotu cikin mako guda ko kuma a sake shi.

Kotu ta umurci hukumar DSS da ta gurfanar da Emefiele ko kuma ta saki shi cikin kwanaki bakwai

Kakakin hukumar DSS, Peter Afunanya, ya tabbatar da cewa an gurfanar da Emefiele a gaban kotu domin bin umarnin kotu.kamr yanda channals ta rawaito

Advertisement

 

Karin …………….

Advertisements
Advertisement
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Trending