Al’ummar Kunshe a Gwado, da ke cikin mazabar Gandurwawa a karamar hukumar Minjibir ta jihar Kano, sun bayyana damuwa kan rashin ababen more rayuwa da suka...
Duk da matsanancin ƙarancin ruwa da ake fama da shi a Kano, gwamnatin jihar ta kasa aiwatar da kasafin kuɗi yadda ya kamata a fannin samar...
Matan aure da ’yan mata a wasu kauyuka na Jihar Kano na kwana a wajen rijiyoyi da fanfunan ruwa saboda ƙarancin ruwan sha da ya addabi...
Gwamnatin tarayya ta bayyana cewa jihohi 30 da babban birnin tarayya Abuja za su fuskanci barazanar ambaliya mai tsanani a shekarar 2025, lamarin da zai iya...
A ƙaramar hukumar Warawa ta Jihar Kano, mazauna yankin na fuskantar babbar matsala ta rashin tsaftataccen ruwan sha, musamman a lokacin azumin watan Ramadan. Jama’a...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Ma’aikatan Hukumar Ruwa ta Jihar Kano sun tsunduma yajin aikin sai baba ta gani sakamakon rashin aiwatar da sabon mafi ƙarancin albashi....
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Manajan Daraktan Hukumar Ruwa ta Jihar Kano, Injiniya Garba Ahmad Bichi, ya bayyana cewa jihar na bukatar kusan litar Ruwa miliyan 700...
Kamar sauran hanyoyin sufuri na Najeriya, hanyoyin zirga-zirga ta ruwa sun zama tarkon da ke cin rayukan al’umma, musamman ga masu amfani da kwale-kwale domin...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Akalla mutum 20 ne suka mutu bayan da wani kwale-kwalen katako ya kama da wuta bayan ya yi bindiga a wani kogi...
DAGA MISBAHU EL-HAMZA Jihar Kano ta kan zama kanun labarai kusan duk shekara akan karancin ruwa a cikin watan Ramadan Rahotanni na nuni da cewa ana...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Akalla gidaje 700 da gonaki 700 ne ambaliyar ruwa ta lalata a yankin Cheledi da ke karamar hukumar Kirfi ta jihar...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Hukumar ba da Agajin Gaggawa ta Kasa (NEMA) ta ce ambaliyar ruwa ta shafi ‘yan Najeriya sama da miliyan hudu a...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Wata mata ta rasu, wasu mutum 16 kuma sun samu munanan raunuka a sakamakon ruwan sama da iska mai karfi a...
Ruwa wani abu ne tsururu mara launi da ke dauke da sinadaran hydrogen da oxygen. Ruwa dai yana da muhimmanci ga rayuwar mutane....
DAGA MARYAM BASHIR MUSA Ruwa wani abu ne tsururu mara launi da ke dauke da sinadaran hydrogen da oxygen. Ruwa dai...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Wata kotu a Abuja ta yanke wa wani maigadi hukuncin daurin wata uku a kurkuku tare da biyan diyyar...