News
An soma shari’ar da ta shafi wata badaƙala mafi girma a tarihin Jamus
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN
An soma shari’ar da ta shafi wata badaƙala mafi girma a tarihin Jamus wadda ta shafi tsohon shugaban kamfanin hada-hadar kuɗi na Wirecard.
Shari’ar ta Markus Braun da wasu tsaffin jami’an kamfanin na gudana ne cikin wata kotu da aka samar wa cikakken tsaro a harabar wani gidan yari.
Kamfanin na Wirecard ya ruguje shekaru biyu da suka gabata bayan da ya amince cewa babu dala biliyan biyu a asusunsa.
Masu gabatar da ƙara na zargin kamfanin da ƙirƙiro wasu hanyoyin samun kudin shiga domin yaudarar masu zuba jari da masu karɓar rance.
Mista Braun dai ya musanta aikata ba dai-dai ba
-
News3 days ago
Karuwar Ta’ammuli Da Miyagun Ƙwayoyi Tsakanin Mata Na Barazana Ga Makomar Iyali – Masana
-
Opinion7 days ago
Wakilcin Mataimakin Gwamna Garo A Taron Tsaro Na Arewacin Najeriya Abin A Yabawa Gwamna Yusuf Ne
-
News3 days ago
Zaben 2027: INEC Ta Amince Da Atiku Abubakar, ‘Yan Takarar ADC 470
