Connect with us

News

Shugaba Buhari zai cika shekara 80 a duniya a ranar Asabar

Published

on

SHUGABA BUHARI

DAGA YASIR SANI ABDULLAHI 

 

Advertisement

 

A gobe Asabar shugaba Muhammadu Buhari na Najeriya zai cika shekara 80 da haihuwa.

Advertisement

 

An haifi shugaba Buhari ne a ranar 17 ga watan Disamba a garin Daura da ke Katsina.

Advertisement

 

Tuni manyan mutane da ‘yan siyasa suka soma tura sakon taya murna ga shugaban kasar.

Advertisement

 

Cikin wadanda suka soma aike sakon murnarsu ga shugaban akwai dan takarar shugabanci kasa a inuwar Jam’iyyar APC, Bola Ahmed Tinubu da kuma shugaban majalisar wakilai Femi Gbajabiamila.

Advertisement
Advertisements
Advertisement
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Trending