Connect with us

News

Mutum uku sun mutu bayan ‘yan bindiga sun kai hari a ofishin INEC da ke Imo

Published

on

DAGA KABIRU BASIRU FULATAN 

 

Advertisement

 

 

Advertisement

An kaddamar da hari a kan babban ofishin hukumar zaben Najeriya INEC a Owerri babban birnin jihar Imo da ke kudu maso gabashin Najeriya.

 

Advertisement

An kai harin ne da safiyar yau litinin inda rahotanni suka ce ‘yan bindiga fiye da 10 suka diranma ofishin.

 

Advertisement

Darijar Daily Trust ta wallafa rahoton cewa ofisoshi uku ne suka kama da wuta kafin jami’an tsaro su kai daukin gaggawa inda suka kashe mahara uku.

Yan Bindiga Sun Kashe ’Yan Kasuwa 4 A Katsina

Kakakin ‘yan sanda a jihar Imo, CSP Mike Abattam ya tabbatar da kai harin amma bai yi wani karin bayani ba.

Advertisement

 

A cikin ‘yan watannin nan ‘yan bindiga da ake zargin ‘yan kungiyar aware ta IPOB ne suna yawan kai hare-hare a ofisoshin INEC da ke kudu maso gabashin Najeriya.

Advertisement

 

 

Advertisement
Advertisements
Advertisement
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Trending