Connect with us

News

Majalisar Turai na nuna damuwa kan wasu mambobinta da ake zargi da karban cin hanci a Qatar

Published

on

Roberta Metsola

DAGA KABIRU BASIRU FULATAN 

 

 

Shugabar Majalisar Tarayyar Turai ta bayyana fargaba kan wata badakalar da ta kunno kai da ta shafi wasu ‘yan majalisa da ake zargin sun karbi cin hanci daga Qatar.

 

Shugabar majalisar kenan Roberta Metsola ke cewa za su kaddamar da bincike kan dukkanin hujojin da suka shafi majalisar da ke da alaka da zargin cin hancin.

Advertisement

 

Shugabar Hukumar Tarayyar Turai, Ursula von der Leyen, ta ce tun da farko yana da matukar muhimmanci a dauki tsauraran matakan yaki da cin hanci da rashawa a hukumar.

Yadda ‘yan bindiga suka yi sanadin rayukan mutum 4 a jihar Imo

Qatar ta musanta ba da cin hanci ga ‘yan majalisar na Turai.

 

Tuni aka kama wata yar majalisar Girka a Belgium, yayin da Girka ta toshe asusunta

 

Advertisement

 

Advertisements
Advertisement
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Trending