Connect with us

News

An tsige mataimakiyar shugabar Majalisar Tarayyar Turai

Published

on

Eva Kaili

DAGA KABIRU BASIRU FULATAN

 

Advertisement

 

An tsige mataimakiyar shugabar Majalisar Tarayyar Turai bayan an zarginta da karbar cin hanci da halatta kudin haram, a wata kuri’a da aka kada a majalisar ta turai.

Advertisement

 

Eva Kayiili, yar majalisa daga Girka ta musanta karbar cin hanci daga Qatar, domin yin tasiri da kuma kare martabar gwamnatin Doha.

Advertisement

A ranar 4 ga watan Mayun 2021 aka haifi jariran.

BBC ta rawaito cewa ‘Yan sandan Belgium sun gurfanar da ita da wasu mutane uku da ake zargi, bayan wani samame a Brussels inda aka gano makudan kudade.

 

Advertisement

Nan gaba a yau ne Majalisar Tarayyar Turai za ta gudanar da muhawarar gaggawa game da badakalar, inda za a yi nazari kan ra’ayoyi da kuma yadda za a kara sa ido tare da tabbatar da gaskiya game da kudaden Tarayyar.

 

Advertisement

Qatar dai ta musanta zargin bayar da cin hancin

Advertisement
Advertisements
Advertisement
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Trending