Connect with us

Sports

Magoya byan Moroko na sa ran matsayi na uku a World Cup

Published

on

DAGA MUSLIM YUNUS ABDULLAHI 

 

 

 

Magoya bayan Moroko sun shirya tsaf domin nuna farin ciki da wasan neman uku da kasarsu za ta yi da Croatia a wasa na biyun karshe a gasar cin kofin duniya.

 

Advertisement

Moroko ce kasar Afrika ta farko kuma ta larabawa da ta fara zuwa wasan kusa da na karshe a duniya, amma ta yi rashin sa’a a wasan a hannun Faransa mai rike da kofin.

Buhari ya kinkimo bashin tiriliyan N3 duk da tiriliyan N45 da ake bin gwamnatinsa

Birnin Casablanca ya yi tsit tun byan rashin nasarar da kasar ta yi a hannun Faransa a ranar Laraba.

 

Magoya bayan sun ce ba u ji dadain sakamakon wasan ba, amma suna jin cewa suna alfahari da kasarsu.

 

Mutane da dama dai suna tsammanin ba za a ga magoya bayan ba da yawa, saboda rashin da nasarar da ta yi a baya.

Advertisement
Advertisements
Advertisement
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Trending