Connect with us

News

An rufe makarantu a China saboda korona

Published

on

DAGA MARYAM BASHIR MUSA

 

Advertisement

 

 

Advertisement

Birnin Shanghai na ƙasar China ya dakatar da duka ɗaliban birnin daga zuwa makaranta inda ya dawo da tsarin karatu daga gida sakamakon ƙaruwar cutar korona.

 

Advertisement

A wata sanarwa da ma’aikatar ilimi ta birnin ta fitar, har makarantun nazire da cibiyoyin kula da yara da ba su isa shiga aji ba an ba su umarnin rufewa.

Busquets ya yi ritaya daga kwallon kafa

Adadin masu cutar na ta ƙaruwa tun bayan da Beijing ta yi watsi da tsarinta na yaƙi da cutar baki ɗaya wanda ta shafe lokaci a kai.

Advertisement

 

Gwamnatin ƙasar ba ta bayar da rahoto kan wani da ya mutu ba sakamakon cutar tun bayan da aka ɗage takunkumai, sai dai ana fargabar akwai yiwuwar jama’a da dama su jikkata musamman tsofaffi.

Advertisement

 

Babban abin damuwa a halin yanzu shi ne wuraren kula da lafiya na ƙasar ba lallai bane su iya jure irin ƙaruwar da za a rinƙa samu ta marasa lafiya.

Advertisement
Advertisements
Advertisement
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Trending