Connect with us

Sports

Kane ya ci ƙwallo a wasan Premier na farko bayan hutun Kofin Duniya

Published

on

Kane

DAGA YASIR SANI ABDULLAHI 

 

Advertisement

 

 

Advertisement

Kaftin ɗin Ingila Harry Kane ya ci kwallo ɗaya a wasan Premier League na farko tun bayan hutun gasar Kofin Duniya, bayan da ƙungiyarsa ta Tottenham ta tashi wasa 2-2 tsakaninta Brentford.

 

Advertisement

Tun da farko dai ƙungiyar ta Brentford ce ta fara cin ƙwallayenta biyu, kafin Tottenham ɗin ta farke a mintuna 25 na ƙarshen wasan.

Ƴan Boko Haram sun kashe makiyaya 17 a Borno

A yau ne dai aka dawo daga hutun mako shida da aka yi a gasar ta Premier dan bai wa ‘yan wasa damar halartar gasar Kofin Duniya da aka buga a Qatar wadda ƙasar Argentina ta lashe.

Advertisement

 

Ƙungiyar Arsenal ce dai ke jan ragamar teburin na Premier League da maki 37 daga wasa 14 da ta buga.

Advertisement

 

A yau ne kuma za ta karɓi baƙuncin ƙungiyar West Ham United a filin wasanta na Emirates.

Advertisement
Advertisements
Advertisement
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Trending