Connect with us

News

Matakan kare kai daga haduran ababen hawa a Najeriya

Published

on

 

Shugaban hukumar kiyaye aukuwar haɗura ta Najeriya Dauda Ali Biu yabaiyana Matakan kare kai daga haduran ababen hawa a Najeriya

Advertisement

Muƙaddashin shugaban hukumar kiyaye aukuwar haɗura ta Najeriya, ya yi bayani game da tsare-tsaren hukumarsa game da yadda za su tunkari lokutan bukukuwan Kirsimeti da na sabuwar shekara.

 

Advertisement

Ya ce hukumar ta fito da ƙarfinta da kayan aikinta ciki har da motoci da babura da motar bayar da taimakon gaggawa domin tunkarar wannan lokaci .

 

Advertisement

Ya ƙara da cewa hukumar na da jumullar ma’aikata dubu 25, tare da ma’aikatan sa-kai 11,000, waɗanda a cewarsa duka hukumar ta tura su kan titunan ƙasar domin kiyaye aukuwar haɗura a lokutan bukukuwan na Kirsimeti da sabuwar shekara.

Advertisement
Advertisements
Advertisement
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Trending