Connect with us

News

Akwai fargabar fasinjoji sun rasu yayin da tirela murƙushe adaidaita-sahu a Kano

Published

on

DAGA YASIR SANI ABDULLAHI 

 

Advertisement

 

 

Advertisement

 

Wani hatsarin Mota ya yi sanadiyar rasuwar wasu fasinjan baburin adaidaita Sahu a kan titin ring road dai dai kwanar yan awaki.

Advertisement

 

Jaridar indaranka ta rawaito cewa lamarin ya faru ne a ranar lahada da misalin karfe 6:49 na dare lokacin da matukin adaidaita sahun ke kokarin shan gaban wata Tirela, wanda mai motar Tirelar ya ke kokarin kaucewa dan kar ya buge mai adaidaita sahun.

Advertisement

Kirsimeti: Masu sayar da kaji sun yi kukan rashin ciniki a Gombe

 

Shaidun gani da ido sun bayyana cewa rashin hakurin matukin adaidaita sahun ne ya haifar da wannan lamari saboda kin tsaya wa da yaki yi yayin da matukin tirela zaiyi kwana.

Advertisement

 

 

Advertisement

A karshe shaidun gani da idon sun yi kira ga matuka Ababan hawa da su dinga yi wa juna uzuri a lokacin da suke tukin a kananan hanyoyi dama manya don gujewa faruwa haka anan gaba.

 

Advertisement
Advertisements
Advertisement
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Trending