Entertainment
Mawakin Hausa G fresh ya gurfana a gaban Hukumar Hisbah kan zargin wasa da Sallah
fitattecn Mawakin gambarar Hausa G Fresh al-amen Ya gurfanane bisa zargin wasa da Sallah wanda sashin Kai Samame na Hukumar Hisbah suka nemo shi kuma suka mikawa Sashin Da’awa na Hukumar Hisbah karkashin jagorancin Mataimakin Babban Kwamandan Hisbah Ustaz Hussaini Ahmad Chediyyar Kuda bisa Umarnin babban Kwamandan Dr. Ibn Sina.
Sauya Fasalin Naira: Gwamnonin APC 3 Sun Gana Da Ministan Malami.
A matakin farko, Mallaman sunyi masa nasiha da nusantar dashi hadarin wasa da addini tare da Shawartarsa da yakoma makaranta Dan gyara addininsa, inda nan take *Al’amin G fresh* Kano material yayi alkawarin gyara al’amuransa kuma yasaka hannu a takarda idan yasake Hukumar Hisbah zata dauki mataki na gaba akansa, kamar yadda Arewa radio ta ruwaito.
Advertisements
