Connect with us

News

Yanzu yanzu: Bashir I. Bashir na jam’iyyar LP ya koma APC

Published

on

Dan takarar gwamnan jahar kano a jam’iyyar LP ya koma APC, tare da ayyana goyon baya ga takarar Bola Ahmad Tinubu.

 

Advertisement

Shine ke yiwa jam’iyyar ta LP takarar gwamnan Kano a zaɓen dake tafe, kuma ya sha halartar taron muhawara, inda yake ƙalubalantar gwamnatin APC kan zarginta da gazawa.

Ba a kai wa Mai Mala hari ba – Gwamnatin Yobe

Wannan na nufin a yanzu, Bashir ya janye daga takarar gwamnan Kano, domin yin mubaya’a ga Nasiru Gawuna na APC.

Advertisement
Advertisements
Advertisement
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Trending