Connect with us

Politics

BADGE ta Taya bola tinubu murnar lashe zaben shugaban cin kasa.

Published

on

 

Kungiyar BEGINNERS ALLIANCE FOR DEMOCRATIC GOVERNANCE AND EMANCIPATION (BADGE).ta Taya bola ahmad tinubu murnar lashe zabenen shugaban cin kasa

Advertisement

Shugaban kungiyar Mai suna alhaji Ibrahim Yusuf Ibrahim Wanda akeyiwa lakabi da Mai nasara shine ya bayyana hakan yayi  zantawa  da wakilin Jaridar indaranka a jihar kano

Mai nasara yace Nassrar bola tinubu ta ta,allaka ne da irin salan gogewar,sa a siyasa da Kuma gudanar da yabayar a lokacin dake kan milki jihar legos.

Advertisement

Hankali ya tashi yayin da jam’iyyar APC da NNPP ta umarci magoya bayan su da su Tafi Zuwa cibiyoyin tattara zabe a Kano

Mai nasara yace Hakika an ajiye gwarya a gurbinta Kuma inada yakinin cewar tinubu zai kawar da matsalolin dake addabar kasa kamar rashin tsaro da Samar da ayyukan,Yi

Ya Kara da cewa( BADGE) ta tsaya tsayin dakane domin taga ta ceto ilahirin Al, ummar Nigeria daga hannun yan sarin siyasa duk kuwa da cewa sunsan akwai kalubalen  da dama

Advertisement

A cewar sa tinubu ya zama zakaran gwajin dafi a cikin Yan siyasar da suka Kara a zaben shekarar 2023 domin kuwa shi ne Dan takarar yayi nasara da kuri’u miliyan takwas da dubu dari bakwai tara da hamsin da uku

Ibrahim Yusuf Ibrahim ya kasance Dan siyasa Kuma hadimi ga tsohon gwamnan jihar kano malam Ibrahim shekarar Kuma tsohon Dan takarar majalissar tarayya Mai wakiltar karamar hukumar Dala

Advertisement

Daga karshedai yayi addu,a ga zabebben shugaban kasar tare da fatan cigaban Nigeria dama duniya Baki Daya

Advertisement
Advertisements
Advertisement
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Trending