Labarai
Ciwon Zuciya Na Kama ’Yan Najeriya 80,000 Duk Shekara – Masani

Kungiyar Likitocin Zuciya da Kuhu ta Najeriya ta ce sama da mutum 80,000 ne suke bukatar a yi musu aiki sakamakon kamuwa da ciwon zuciya kowacce shekara a fadin kasar nan.
Shugaban kungiyar, Dokta Uvie Onakpoya, ne ya bayyana hakan ranar Lahadi a Abuja, yayin babban taron kungiyar na shekara-shekara karo na biyar.
Sojojin Amurka da Koriya ta Kudu da Japan na atisayen kwana biyu
Yakara da ciwon zuciya na kan gaba wajen kisan mutane a duniya, kuma adadin wadanda suke mutuwa a sakamakon shi ya haura na dukkan ragowar cututtuka baki daya.
Shugaban kungiyar ya kuma ce a cikin kowanne yara 100, a kan haifi akalla takwas dauke da cututtuka masu alaka da ciwon zuciya kamar rami a cikin zuciyar.
-
Labarai6 days ago
Gwamnatin Tarayya Za Ta Fara Yi Wa Masu Digirin Ƙasashen Waje Jarrabawa
-
Labarai2 days ago
Jami’an Tsaro A Pakistan Sun Kama ’Yan Najeriya 20 Kan Zargin Safarar Miyagun Ƙwayoyi
-
Labarai1 day ago
Hare-haren Ta’addanci Ya Yi Sanadiyyar Mutuwar Mutum 835 A Najeriya Cikin Wata Guda – Rahoto
