Connect with us

News

Ƙasa ta rufto akan wasu  masu haƙar ma’adanai a Sudan

Published

on

Aƙalla masu haƙar ma’adanai 10 ne suka mutu a wani hatsari da ya rutsa da su a arewacin Sudan, wasu mutum 20 na daban suka jikkata.

Kafaffen yaɗa labarai na cikin gida sun ɗora alhakin faruwar hakan kan ruftawar ƙasa wajen yaƙar da ake yi da manyan injina.

Advertisement

Wasu batutuwa kan wasannin mako na 27 a La Liga

Irin waɗannan lamura ba baƙi ba ne a harkokin ma’adanai a Sudan.

Wata shida da suka gabata, mutum 11 sun mutu a irin wannan lamari kuma yankin arewacin Sudan din, yayin da ake samun rahotanni marasa dadi irin waɗannan a yammacin Darfur da kudancin Kordofan kamar bbc ta rawaito

Advertisement

An yi amannar cewa mutum miliyan biyu ne ke aiki a yankin da ake haƙar ma’adanai a Sudan.

Advertisement
Advertisements
Advertisement
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Trending