DAGA MARYAM BASHIR MUSA Yanayi na matsanancin zafi ya tilasta wa mahukuntan Sudan ta Kudu rufe makarantu a fadin kasar don kauce wa irin hadarrin da...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Ma’aikatar lafiya ta kasar Sudan ta sanar da cewa, barkewar cutar kwalara da zazzabin dengue a kasar Sudan da yaki ya...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Yakin da ake yi tsakanin sojojin dake gaba da juna a sudan ya fantsama zuwa yankin port Sudan, karo na farko...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI. Hukumomin agaji na ƙasa da ƙasa sun yi gargadin cewa, watanni hudu da aka kwashe ana rikici a kassar Sudan, lamarin...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Akalla farar-hula 16 ne suka rasu bayan makaman roka sun fada kan gidajensu a yammacin Darfur na Sudan, kamar yadda wata kungiya...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADEEN A kasar Sudan ana ci gaba da luguden wuta a birnin Khartoum da ma yankin yammacin Dafur a cewar shaidun gani da...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Hukumomin lafiya a Sudan sun ce mutane 34 ne suka mutu ciki har da kananan yara sakamakon wani hari da aka kai...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN An samu ƙarin ɓarkewar cutar ƙyanda a Khartoum, babban birnin Sudan, saboda faɗan da ake ci gaba da gwabzawa, ya hana aikin...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Majalisar Dinkin Duniya ta yi tir da kisan da aka yi wa wasu fararen hula da ke barin birnin El Geneina da...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Ana ci gaba da kai hare-hare da sace-sacen kaya a ofisoshin jakadanci na kasashen waje a Sudan, inda Aljeriya ta kasance...
Amurka da Saudiyya sun yi maraba da tsawaita wa’adin yarjejeniyar tsagaita wuta tsakanin sojojin Sudan da dakarun kar-ta-kwana na RSF da kwana biyar. A cikin wata...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Yakin da ake gwabzawa a Sudan ya lalata asibitoci da kuma cibiyoyin kula da lafiya a kasar, kuma majinyatan da suka...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Hukumar Aikin Hajji ta Kasa (NAHCON) ta lashe amanta bayan alkawarin da ta yi cewa maniyyatan Najeriya ba za su...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN An yi ruwan bama-bamai da jiragen sama a wasu sassan babban birnin Sudan jiya Lahadi, ba tare da nuna alamun cewa...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN An kashe ɗaya daga cikin fitattun mawaƙan Sudan Shaden Gardood, a wata musayar wuta tsakanin ɓangarori biyun da ke faɗa da juna...
Hukumar da ke kula da ’yan Najeriya mazauna ketare NIDCOM, ta ce an kammala jigilar kwaso ‘yan kasar da suka makale a Sudan da ke fama...
DAGA KABIRU BASIRU FUKATAN A ƙarshen mako ake sa ran komawa teburin sulhu domin ci gaba da tattaunawa tsakanin ɓagarori biyun da ke faɗa da...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Shugabannin bangarorin da suke fada da juna a Sudan sun amince da tsagaita wuta ta tsawon kwanaki bakwai. ...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Wasu ‘yan Najeriya 1,350 a ranar Lahadin da ta gabata sun bar birnin Khartoum na Sudan da yaki ya daidaita...
DAGA YADIR SANI ABDULLAHI Hukumar abinci ta duniya ta ce hukumomin Chadi hade da kungiyoyin agaji na bukatar tallafin gaggawa domin taimakawa dubban masu...