Ɗaya daga cikin motocin da ke kwaso ƴan Najeriya daga Khartoum babban birnin ƙasar Sudan, zuwa tashar jirgin ruwan Sudan, inda daga nan za su shiga...
A yau Talata ake sa ran fara isowar dalibai da sauran ’yan Najeriya da suka makale bayan barkewar yaki a kasar Sudan. Shugabar Hukumar kula da...
Da alamu fafatawar da ake yi tsakanin rundunar sojin Sudan da dakarun rundunar Rapid Response Forces (RSF) da ba na gwamnati ba ta dan lafa a...
An ci gaba da jin karar fashewar abubuwa a Khartoum babban birnin Sudan, kwana hudu da farain yakin da ya hallaka kusan mutum 200,...
Sojojin Sudan da dakarun kai daukin gaggawa na musamman da suka shafe kwanaki 4 suna gwabza fada domin samun galaba a kasar,...
Aƙalla masu haƙar ma’adanai 10 ne suka mutu a wani hatsari da ya rutsa da su a arewacin Sudan, wasu mutum 20 na daban suka jikkata....
Mataimakin shugaban gwamnatin riƙo da ke mulkin Sudan, Mohamed Daglo, ya bayyana juyin-mulkin sojoji na 2021 a ƙasar a matsayin kuskure. A wani jawabin da ya...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Majalisar Dinkin Duniya ta bayyana cewa sama da mutum 9,000 rikici ya daidaita a baya-bayan nan a yankin Kudancin Sudan....
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Gwamnatin Sudan ta sanar da dage bude makarantu a fadin kasar, saboda ambaliya da ta daidaita yankuna da...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Shugabannin Sudan ta Kudu sun sanya hannu a kan wani shiri, da zai kara wa’adin...
Jama’a a Sudan na ci gaba da zaman ɗar-ɗar Jama’a a Sudan na ci gaba da zaman dar-dar sakamakon yadda ake ci gaba da samun...