Connect with us

News

SUDAN:Hari kan kasuwa a birnin Khartoum ya hallaka mutum 34

Published

on

DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN

Hukumomin lafiya a Sudan sun ce mutane 34 ne suka mutu ciki har da kananan yara sakamakon wani hari da aka kai wata kasuwa a birnin Omdurman.

Har yanzu dai ba a bayyana ko su waye suka kai harin na ranar Talata ba.

Majalisar wakilai ta umarci NUC ta dakatar da ƙarin kuɗin makarantar da jami’o’i suka yi nan take.

A ranar Asabar mutane 45 suka mutu a wani hari ta sama da aka kai a birnin, wanda ke hayin kogin Nilu daga babban birnin kasar, Khartoum.

An shafe watanni uku ana gwabza faɗa tsakanin sojojin Sudan da dakarun sa kai na RSF.

Bbc ta rawaito cewa An kashe fiye da mutane 3,000 a rikicin.

Advertisement

 

Advertisements
Advertisement
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Trending