News
Shugabannin bangarorin da suke fada da juna a Sudan sun amince da tsagaita wuta ta tsawon kwanaki bakwai.
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN
Shugabannin bangarorin da suke fada da juna a Sudan sun amince da tsagaita wuta ta tsawon kwanaki bakwai.
Tsagaita wutar da aka kulla a baya dai ba ta yi cikakkiyar nasara ba.
Ma’aikatan Sufurin Jiragen Sama Sun Janye Aniyarsu Ta Shiga Yajin Aikin Sai Baba Ta Gani.
Akalla fararen hula dubu dari biyar rikicin ya daidaita a tsakanin kwanaki 17 da aka kwashe ana gwabza fada a tsakanin Sojin sudan da dakarun RSF.
BBC ya ruwaito cewa, sabuwar yarjejeniyar tsagaita wutar za ta fara aiki ranar Alhamis.
Wata sanarwa da ma’aikatar harkokin wajen Sudan ta Kudu ta fitar ta bayyana cewar bangarorin biyu masu rikici da juna sun amince su sanar da wadanda za su wakilce su a tattaunawar sulhu.
Gwamnatin Sudan ta Kudu ta bayyana aniyar shiga tsakani don sasanta rikicin na Sudan, kuma tuni aka zabe ta a matsayin guda daga cikin kasashen da za su jagoranci
-
News1 day ago
Jam’iyyar Labour Party Ta Yi Alkawarin Kafa Hukumar Kula Da Hayar Gidaje A Kano
-
News3 days ago
Shettima @60: Haƙurinsa, Biyayyarsa Sun Taimaka Wajen Ciyar Da Manufofin Shugaba Tinubu Gaba — Kwankwaso
-
News6 days ago
KANO:’Yan Mata Uku ’Yan Gida Ɗaya Sun Mutu A Kifewar kwale-kwale A Tiga
