DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Tsohon saurayin ‘yar wasan Olympics ta Uganda, Rebecca Cheptegei, wanda ya cinna mata wuta, shi ma ya mutu bayan kunar da ya...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Wata yarinya tana cikin halin ha’ula’i bayan da saurayinta ya cinna mata wuta saboda ta yanke alaƙarsu. Yarinyar ’yar shekaru 13 ta...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Hukumomi a Amurka sun ce wani mutum ya banka wa kansa wuta a wajen ofishin jakadancin Isra’ila da ke birnin Washington....
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Gwamnatin Jihar Zamfara, karkashin jagorancin gwamna Dauda Lawal, ta dau alwashim hukunta Aisha Tsafe da aka kama da azabtar da yarinya ‘yar...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Ana zargin wani jami’in hukumar tsaro ta farin kaya (DSS) ya soka wa wani dattijo mai shekara 62 wuka kan Kudi...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Wata ɗaliba a ɗaya daga cikin jami’o’yin dake kasar a dake Abuja, ta bunkawa ɗakin kwanan ɗalibai wuta. Ɗalibar...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Shugabannin bangarorin da suke fada da juna a Sudan sun amince da tsagaita wuta ta tsawon kwanaki bakwai. ...
An ci gaba da jin karar fashewar abubuwa a Khartoum babban birnin Sudan, kwana hudu da farain yakin da ya hallaka kusan mutum 200,...
Wasu ’yan bindiga sun kone wata babbar kotu a yankin Owutu-Edda da ke Karamar Hukumar Afikpo ta Kudu a Jihar Ebonyi. An...